Show All Uncategorized Shukura SASHEN LABARUN HAUSA SASHEN LABARUN HAUSA SASHEN KIWON LAFIYA DAGA RUBUNAN MUSULINCI Kimiya Da Fasahar Zamani Kiwon_lafiya Labaran_Duniya India SHAHARARRUN JARIDUN HAUSA NIGERIA GOVERNMENT NEWS Islamic Religion Members Event Science and Technology Sha'anonin Musulmai Kasuwanci Siyasa BBC SOYAYYAR ANNABICE MAFITA S.A.W NIGERIA ZAMFARA Marketing solved JAHAR BORNO Pakistan Jigawa State Arewa Maso Gabas JAHAR KANO NIGERIAN POLICE Biryaniya MDD LIVE CHAT WITH US JAHAR GOMBE Faransa KANO NIGERIA Palestine -Gabas Ta-tsakiya ISLAM Afrika Ta Kudu Full Computer Course GAZA KISSAR AHLIL BAITI RASULULLAHI S.A.W Falalar Musulinci AREWA Dangote.Nigeria Delta State AHLIL-BAITI RASULULLAHI S.A.W Kiwon Lafiya Afrika NIGERIAN ARMY Sana'ar Yi Jihar Bauchi AHLIL-KISA'I DARUL-MUQAMATY* MATSALAR KASHE KAI Mahaifiyace Ginshikin-Rayuwa NIGERIAN CUSTOM Ayyukan Ash-sha BBC HAUSA LABARAN RADIO Nahiyar Turai Allahuma Ajirnaa Wa'ahlinaaa Mina-naar Labaran Wasanni Zanga-zanga/Protest Hukumar Alhazan Nigeria Bakery Products Kannywood Human Healthy Care Saudaya Mutuwa Jahar Sokoro Kotun Kolin Nigeria Kirifto Ko Mining TARIHIN SAYYIDINA MUHAMMADU RASULULLAHI SALLALLAHU ALAIHI WA'ALAA AALIHI WASSALLAM Tarihin Hausa Da Hausawa Dumamar Yanayi Larab-gana Fassarar Littafin Kawaa'idi Telegram Internet Mu Koyi Karatu Ilimi Haskyan Rayuwa Kowacce Dabba Da Amfaninta Sudan NNPCL NEMA Ambaliyar Ruwa Iran Dandalin Sadarwar Zamani Labanon NIGERIA NAVY ARMY 🪖 Nigerian Police 🚓🚨 Yanayin Tattalin Arziqin NIGERIA NIGERIAN NEPA Jahar Kebbi GABAS TA-TSAKIYA GENUINE ONLINE💻 BUSINESS REALLY ONLINE💻 BUSINESS

Yadda rahoton BBC ya daƙile shirin korar ƴan Arewa daga jihar Delta

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 21st 2024
Yadda rahoton BBC ya daƙile shirin korar ƴan Arewa daga jihar Delta ASALIN HOTON,SHERIFF OBOREVWORI Sa'o'i 5 da suka wuce A yanzu haka dai hankalin 'yan arewacin Najeriya mazauna garin Abavo da ke jihar Delta ya kwant...

Gamayyar ƙungiyoyin Arewa sun ba wa shugaba Tinubu wa'adin mako guda

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 20th 2024
Gamayyar ƙungiyoyin Arewa sun ba wa shugaba Tinubu wa'adin mako guda ASALIN HOTON,BOLA AHMED TINUBU Sa'o'i 3 da suka wuce Gamayyar ƙungiyoyin arewacin Najeriya ta CNG, ta bai wa shugaban ƙasar Ahmed Bola Tinubu wa’adi...

Dole a faɗa wa shugaban ƙasa gaskiya - Ndume

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 20th 2024
"BBC News, Hausa   Dole a faɗa wa shugaban ƙasa gaskiya - Ndume ASALIN HOTON,OTHER Ɗan majalisar dattijan Najeriya mai wakiltar Borno ta arewa, Sanata Ali Ndume - wanda aka sauke daga muƙamin mai tsawatarwa na...

Tinubu ya sanar da sabon albashi mafi ƙanƙanta ga maikatan Najeriya

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 18th 2024
"Tinubu ya sanar da sabon albashi mafi ƙanƙanta ga maikatan Najeriya ASALIN HOTON,PRESIDENCY NIGERIA Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya amince da naira 70,000 a matsayin sabon albashi mafi ƙanƙanta ga ma'aikatan gw...

dumi-dumi,Majalisar Kano ta amince da ƙirƙirar ƙananan masarautu uku

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 16th 2024
dumi-dumi,Majalisar Kano ta amince da ƙirƙirar ƙananan masarautu ukuASALIN HOTON,KANO STATE ASSEMBLYMajalisar Dokokin Kano ta amince da dokar kafa masarautu uku masu daraja ta biyu.A yayin zamanta na yau Talata ne majali...

An samu gobara a fadar Sarkin Kano

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 14th 2024
An samu gobara a fadar Sarkin Kano ASALIN HOTON,KANO STATE GOVT Fadar Sarkin Kano ta sanar da cewa an samu tashin wuta a wani bangare na ginin masarautar da ke Kofar Kudu a daren Asabar. A cikin wata sanarwa da...

Hanyoyi huÉ—u da Najeriya za ta bi don kauce wa faÉ—awa Yunwa

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 12th 2024
Hanyoyi huɗu da Najeriya za ta bi don kauce wa faɗawa Yunwa Join me and millions of people who bank with Moniepoint today. Sign up with my link. Getting IMAGE  Bayanan hoto, Manoma da dama musamman a arewa maso...

Da me shugaban NNPP na Kano ya dogara kan zargin Tinubu na goyon bayan Aminu Ado Bayero?

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 9th 2024
Da me shugaban NNPP na Kano ya dogara kan zargin Tinubu na goyon bayan Aminu Ado Bayero? BBC HAUSA  Shugaban jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kano, Dr Hashimu Dungurawa ya zargi shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu da...

Yadda gwamnatin jihar Gombe ta karya farashin taki ga manoma

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 7th 2024
Yadda gwamnatin jihar Gombe ta karya farashin taki ga manoma ASALIN HOTON,INUWA YAHAYA Yayin da damuna ta fara kan kama a Najeriya, gwamnatin jihar Gombe ta fara É—aukar matakan samar wa da manoma a jihar takin zamani...

'Yan Najeriya miliyan 82 za su fuskanci yunwa nan da 2030 - MDD

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 6th 2024
wuce'Yan Najeriya miliyan 82 za su fuskanci yunwa nan da 2030 - MDD ASALIN HOTON,GETTY IMAGES Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargaɗin cewar 'yan Najeriya miliyan 82 - kimanin kashi 64 na 'yan ƙasar - ka iya fuskantar...
Search Website

Search

Subscribe

Newsletter

WhatsApp Google Map

Safety and Abuse Reporting

Thanks for being awesome!

We appreciate you contacting us. Our support will get back in touch with you soon!

Have a great day!

Are you sure you want to report abuse against this website?

Please note that your query will be processed only if we find it relevant. Rest all requests will be ignored. If you need help with the website, please login to your dashboard and connect to support