Show All Uncategorized Shukura SASHEN LABARUN HAUSA SASHEN LABARUN HAUSA SASHEN KIWON LAFIYA DAGA RUBUNAN MUSULINCI Kimiya Da Fasahar Zamani Kiwon_lafiya Labaran_Duniya India SHAHARARRUN JARIDUN HAUSA NIGERIA GOVERNMENT NEWS Islamic Religion Members Event Science and Technology Sha'anonin Musulmai Kasuwanci Siyasa BBC SOYAYYAR ANNABICE MAFITA S.A.W NIGERIA ZAMFARA Marketing solved JAHAR BORNO Pakistan Jigawa State Arewa Maso Gabas JAHAR KANO NIGERIAN POLICE Biryaniya MDD LIVE CHAT WITH US JAHAR GOMBE Faransa KANO NIGERIA Palestine -Gabas Ta-tsakiya ISLAM Afrika Ta Kudu Full Computer Course GAZA KISSAR AHLIL BAITI RASULULLAHI S.A.W Falalar Musulinci AREWA Dangote.Nigeria Delta State AHLIL-BAITI RASULULLAHI S.A.W Kiwon Lafiya Afrika NIGERIAN ARMY Sana'ar Yi Jihar Bauchi AHLIL-KISA'I DARUL-MUQAMATY* MATSALAR KASHE KAI Mahaifiyace Ginshikin-Rayuwa NIGERIAN CUSTOM Ayyukan Ash-sha BBC HAUSA LABARAN RADIO Nahiyar Turai Allahuma Ajirnaa Wa'ahlinaaa Mina-naar Labaran Wasanni Zanga-zanga/Protest Hukumar Alhazan Nigeria Bakery Products Kannywood Human Healthy Care Saudaya Mutuwa Jahar Sokoro Kotun Kolin Nigeria Kirifto Ko Mining TARIHIN SAYYIDINA MUHAMMADU RASULULLAHI SALLALLAHU ALAIHI WA'ALAA AALIHI WASSALLAM Tarihin Hausa Da Hausawa Dumamar Yanayi Larab-gana Fassarar Littafin Kawaa'idi Telegram Internet Mu Koyi Karatu Ilimi Haskyan Rayuwa Kowacce Dabba Da Amfaninta Sudan NNPCL NEMA Ambaliyar Ruwa Iran Dandalin Sadarwar Zamani Labanon NIGERIA NAVY ARMY 🪖 Nigerian Police 🚓🚨 Yanayin Tattalin Arziqin NIGERIA NIGERIAN NEPA Jahar Kebbi GABAS TA-TSAKIYA GENUINE ONLINE💻 BUSINESS REALLY ONLINE💻 BUSINESS

Tinubu ya sanar da sabon albashi mafi ƙanƙanta ga maikatan Najeriya

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 18th 2024
"Tinubu ya sanar da sabon albashi mafi ƙanƙanta ga maikatan Najeriya ASALIN HOTON,PRESIDENCY NIGERIA Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya amince da naira 70,000 a matsayin sabon albashi mafi ƙanƙanta ga ma'aikatan gw...

An samu gobara a fadar Sarkin Kano

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 14th 2024
An samu gobara a fadar Sarkin Kano ASALIN HOTON,KANO STATE GOVT Fadar Sarkin Kano ta sanar da cewa an samu tashin wuta a wani bangare na ginin masarautar da ke Kofar Kudu a daren Asabar. A cikin wata sanarwa da...

An kashe mutane aƙalla 71 a harin sama da Isra'ila ta kai Gaza

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 13th 2024
Sa'a 1 da ta wuceAn kashe mutane aƙalla 71 a harin sama da Isra'ila ta kai Gaza ASALIN HOTON,REUTERS Ma'aikatar lafiya ta Hamas ta ce Falasɗinawa aƙalla 71 aka kashe, wasu da dama kuma suka jikkata a wani hari da aka...

Hanyoyi huÉ—u da Najeriya za ta bi don kauce wa faÉ—awa Yunwa

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 12th 2024
Hanyoyi huɗu da Najeriya za ta bi don kauce wa faɗawa Yunwa Join me and millions of people who bank with Moniepoint today. Sign up with my link. Getting IMAGE  Bayanan hoto, Manoma da dama musamman a arewa maso...

2024Ƙananan yara 12 sun mutu a hatsarin mota a Afirka ta Kudu

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 11th 2024
10 Yuli 2024Ƙananan yara 12 sun mutu a hatsarin mota a Afirka ta Kudu ASALIN HOTON,GETTY IMAGES Ƙananan yara 12 sun mutu a wani hatsarin motar ɗaukar ɗalibai a Afirka ta kudu, bayan motar ta yi karo da wata. Direban...

Da me shugaban NNPP na Kano ya dogara kan zargin Tinubu na goyon bayan Aminu Ado Bayero?

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 9th 2024
Da me shugaban NNPP na Kano ya dogara kan zargin Tinubu na goyon bayan Aminu Ado Bayero? BBC HAUSA  Shugaban jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kano, Dr Hashimu Dungurawa ya zargi shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu da...

Faransa ta kama hanyar shiga sabon babin siyasa na daban

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 8th 2024
"Faransa ta kama hanyar shiga sabon babin siyasa na daban ASALIN HOTON,OTHERS Hadakar masu ra’ayin kawo sauyi ta samu nasarar kawar da baranazar jam'iyyar masu tsattsauran ra’ayin rikau ta National Rally a zaben ‘yan...

Yadda gwamnatin jihar Gombe ta karya farashin taki ga manoma

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 7th 2024
Yadda gwamnatin jihar Gombe ta karya farashin taki ga manoma ASALIN HOTON,INUWA YAHAYA Yayin da damuna ta fara kan kama a Najeriya, gwamnatin jihar Gombe ta fara É—aukar matakan samar wa da manoma a jihar takin zamani...

'Yan Najeriya miliyan 82 za su fuskanci yunwa nan da 2030 - MDD

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 6th 2024
wuce'Yan Najeriya miliyan 82 za su fuskanci yunwa nan da 2030 - MDD ASALIN HOTON,GETTY IMAGES Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargaɗin cewar 'yan Najeriya miliyan 82 - kimanin kashi 64 na 'yan ƙasar - ka iya fuskantar...

Binciken BBC kan yarjejeniyar Samoa mai cike da ka-ce-na-ce

by MUHAMMAD AUWAL UMAR | July 6th 2024
Binciken BBC kan yarjejeniyar Samoa mai cike da ka-ce-na-ce Asalin hoton, PRESIDENCY/X Sa'o'i 4 da suka wuce BBC ta samu kwafin yarjejeniyar ta Samoa mai shafi 172 daga Tarayyar Turai kuma bisa abin da kafar ta gan...
Search Website

Search

Subscribe

Newsletter

WhatsApp Google Map

Safety and Abuse Reporting

Thanks for being awesome!

We appreciate you contacting us. Our support will get back in touch with you soon!

Have a great day!

Are you sure you want to report abuse against this website?

Please note that your query will be processed only if we find it relevant. Rest all requests will be ignored. If you need help with the website, please login to your dashboard and connect to support