by MUHAMMAD AUWAL UMAR
September 17th 2024.

SHIN KA IYA SALLAR GAWA?



Ga yadda Ake Yin Sallar Jana'iza A Taqaice.

1. KABBARA TA FARKO, Ana karanta Suraul-Fatiha ne kawai, banda wata sura, ko wata aya.

2. KABBARA TA BIYU, Ana karanta Salatin Annabi ne ba wani salati na daban ba.

3. KABBARA TA UKU, Ana yin addu'a ne ga mamacin, mace ce ko namiji.

4. KABBARA TA HUDU, Za kayi addu'a ne ga sauran al'ummar Musulmi waɗanda suke  raye da matattu.

DAN UWA KANA GAMAWA sai ka jira Liman ya yi sallama.

Ita kuma sallamar guda ɗaya ce tak! Kuma zaka yi ta ne a ɓangaren damanka.

Akwai bukatar a yaɗa wannan Saƙo Dan Allah ta Hanyar Share, domin ƴan uwa musulmai su karu. 
Allah yabada ikon Hakan Ameen.

Muna Rokon Allah Ubangijin yasa Mu Cika Da Imani.

MUKHZAFAYA GLOBAL RAHAMANIYA ENTERPRISES user

MUHAMMAD AUWAL UMAR

[email protected]
WhatsApp Google Map

Safety and Abuse Reporting

Thanks for being awesome!

We appreciate you contacting us. Our support will get back in touch with you soon!

Have a great day!

Are you sure you want to report abuse against this website?

Please note that your query will be processed only if we find it relevant. Rest all requests will be ignored. If you need help with the website, please login to your dashboard and connect to support