by MUHAMMAD AUWAL UMAR
July 16th 2024.

*HAQIQANIN ALBARKA.* 




Wani mutum ya tambayi Aliyu ibn abi dalib r.a cewa, nagani cewa karnuka sukan haifi ya'ya har bakwai (7) amma sauran dabbobi yawanci ya'ya biyu kawai suke haihuwa.

Amma kuma dukda haka idan muka duba kewayenmu sai muga cewa dabbobi sunfi yawa fiye da karnuka dukda su ana yankasu kowace rana, a yankasu saboda karrama baki, ayanka su don ayi kasuwanci da namansu, ayanka su saboda haihuwa, ayanka su saboda layya kullum cikin yanka su akeyi. To menene sirrin da yasa dabbobi suka fi karnuka yawa!!?

Sai Aliyu ibn abi dalib yace, wannan itace albarka, sai mutumin yace, meyasa dabbobi suka cancanci albarka banda karnuka?? Sai Aliyu ibn abi dalib yace, saboda su dabbobi sukan kwanta a farkon dare sai su tashi kafin alfijir sai su riski lokacin rahama sai albarka ta sauka akansu.

Amma su karnuka zasu tsaya ido biyu tun farkon dare suna ta haushi idan alfijir ya taho sai suje su kwanta suyi bacci sai lokacin rahama ta wuce su sai acire albarka a tare dasu.

Ina mana wasiyya ni da ku cewa, mu kiyayi baccin asuba mudaure mu tashi domin sallar asuba don mu riski lokacin rahama albarka ta sauka akammu da dukiyoyimmu.

Ya Allah ka datar damu duniya da lahira.

 *Ibrahim Inyass Ya Sheikh ✍️*

MUKHZAFAYA GLOBAL RAHAMANIYA ENTERPRISES user

MUHAMMAD AUWAL UMAR

[email protected]
Search Website

Search

Subscribe

Newsletter

WhatsApp Google Map

Safety and Abuse Reporting

Thanks for being awesome!

We appreciate you contacting us. Our support will get back in touch with you soon!

Have a great day!

Are you sure you want to report abuse against this website?

Please note that your query will be processed only if we find it relevant. Rest all requests will be ignored. If you need help with the website, please login to your dashboard and connect to support