by MUHAMMAD AUWAL UMAR
August 1st 2024.





"Sai na duba inda za a samu ruwa kafin na fara aiki, in ji makaho mai haƙa rijiya
31 Yuli 2024, 03:59 GMT
“Kafin na haƙa rijiya sai na san inda za a samu ruwa” a cewar wani mai larurar rashin ido da ke aikin haƙa rijiya a jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya.

Mallam Sulaiman Musa ya shaida wa BBC cewa ya kwashe sama da shekara 30 yana sana’ar haƙa rijiya bayan ya gamu da larurar tun yana da shekara 11 da haihuwa.

Ya ce aikin haƙa rijiya ya fitar da shi kunya a lokacin da ya fara wannan sana’a tun da ƙuruciyarsa."
 

MUKHZAFAYA GLOBAL RAHAMANIYA ENTERPRISES user

MUHAMMAD AUWAL UMAR

[email protected]
Search Website

Search

Subscribe

Newsletter

WhatsApp Google Map

Safety and Abuse Reporting

Thanks for being awesome!

We appreciate you contacting us. Our support will get back in touch with you soon!

Have a great day!

Are you sure you want to report abuse against this website?

Please note that your query will be processed only if we find it relevant. Rest all requests will be ignored. If you need help with the website, please login to your dashboard and connect to support