by MUHAMMAD AUWAL UMAR
July 25th 2024.

Bbc Hausa l Labaran Duniya l Jigawa State l M.G.R.EMun ƙaddamar da 'kantin sauƙi' a duka mazaɓun jihar Jigawa - Gwamna Namadi

Umar Namadi

ASALIN HOTON,JIGAWA STATE GOVERNMENT

Hukumomi a jihar Jigawa sun yi karin haske game da wani tsarin sayar da kayan masarufi da suka ƙaddamar mai suna “Kantin Sauƙi”.

Shirin na cikin jerin abubuwan da Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shatima ya ƙaddamar a jihar, ciki har da tsarin koya wa matasa dabarun amfani da ƙirƙirarriyar basira ta AI, da bai wa mutane shawarwarin gudanar da kasuwanci da suka kira "business clinic".

Gwamnan jihar ta Jigawa, Umar Namadi, ya shaida wa wakilin BBC Zahraddeen Lawan cewa sun ƙaddamar da kananan shagunan sayar da kayan da kuma na masarufi a mazaɓun jihar.

Ya ƙara da cewa sun ɗauki matakin ne da zimmar sauƙaƙa wa al’umma.

Latsa hoton ƙasa ku saurari ƙarin bayanin da ya yi:

MUKHZAFAYA GLOBAL RAHAMANIYA ENTERPRISES user

MUHAMMAD AUWAL UMAR

[email protected]
Search Website

Search

Subscribe

Newsletter

WhatsApp Google Map

Safety and Abuse Reporting

Thanks for being awesome!

We appreciate you contacting us. Our support will get back in touch with you soon!

Have a great day!

Are you sure you want to report abuse against this website?

Please note that your query will be processed only if we find it relevant. Rest all requests will be ignored. If you need help with the website, please login to your dashboard and connect to support