by MUHAMMAD AUWAL UMAR
July 3rd 2024.

Boko Haram ce ta kai hari a Gwoza – Gwamnati

..

ASALIN HOTON,AFP

Hukumomi a Najeriya sun dora alhakin harin da aka kai garin Gwoza kan mayakan Boko Haram

Talla 

Buy Cosmetics & Jewelries

A ranar asabar din karshen mako ne wata 'yar kunar bakin wake ta tashi bam din da ke jikinta lamarin da ya hallaka mutum 18 wasu da dama suka jikkata.

Kwamishinan tsaron cikin gida a jihar Borno, Usman Tar, ya shaida wa BBC cewa kungiyar masu tada kayar baya ta Boko Haram ne suka kai harin, saboda sun san shirin da gwamnati ke yi na maida mazauna kauyuka da garuruwa da ke gudun hijira gidajensu, kuma lamarin bai musu dadi ba.

Gwamnatin jihar Borno dai ta sanar da shirin rufe dukkan sansanin 'yan gudun hijira da ke jihar daga nan zuwa shekarar 2026.

MUKHZAFAYA GLOBAL RAHAMANIYA ENTERPRISES user

MUHAMMAD AUWAL UMAR

[email protected]
Search Website

Search

Explore

Tags

Subscribe

Newsletter

WhatsApp Google Map

Safety and Abuse Reporting

Thanks for being awesome!

We appreciate you contacting us. Our support will get back in touch with you soon!

Have a great day!

Are you sure you want to report abuse against this website?

Please note that your query will be processed only if we find it relevant. Rest all requests will be ignored. If you need help with the website, please login to your dashboard and connect to support